Connect with us

Featured

Faransa Na Duba Yiwuwar Hana Yara Ƴan Ƙasa da Shekaru 15 Amfani da Shafukan Sada Zumunta  

Shugaban Faransa Emmanuel Macron na shirin jagorantar wani taro ta hanyar bidiyo tare da shugabannin Tarayyar Turai, domin ƙarfafa matakan hana yara ‘yan ƙasa da shekara 15 amfani da shafukan sada zumunta. Wannan mataki na daga cikin ƙoƙarin kare yara daga illolin da ke tattare da amfani da intanet ba tare da kulawa ba.

Rahotanni sun ce Macron zai halarci wani shiri a cibiyar harshen Faransanci ta ƙasa da ƙasa da ke arewacin Paris, inda za a ƙaddamar da ranar kashe intanet a faɗin ƙasar. An ce shirin na nufin ƙarfafa yara su mai da hankali wajen karatu maimakon shagala da kafafen sada zumunta.

A halin yanzu kuma, majalisar dokokin Faransa na duba wata doka da za ta tilasta tantance shekarun masu amfani da shafukan sada zumunta. Haka zalika, Tarayyar Turai ta ƙaddamar da wata manhaja da za ta taimaka wajen tabbatar da shekarun masu amfani, tare da hana ƙananan yara shiga shafukan batsa da na caca.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvmarsbahisjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasibomcasibomjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasibomgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet