Connect with us

Featured

Lakurawa Sun Kashe Jami’an Kwastam a Kebbi

Jami’an hukumar kwastam biyu sun rasa rayukansu bayan wata fafatawa da mayaƙan da ake zargin Lakurawa ne a jihar Kebbi. Shugaban hukumar kwastam, Bashir Adeniyi ya ce lamarin ya faru ne da safiyar ranar Laraba.

Rahotanni sun bayyana cewa jami’an masu muƙamin ASC da DSC sun mutu ne yayin wani samame da aka kai domin yaƙi da ƴan ta’adda da tsakiyar dare. An ce maharan sun kai hari kan shingen binciken ababen hawa na jami’an tsaro da ke kusa da juna.

A cewar rahotannin, maharan sun harbi wani jami’i tare da ƙona wani da ransa. Gwamnan jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq ya miƙa saƙon ta’aziyya ga hukumar kwastam, yana mai bayyana jami’an a matsayin ƴan kishin ƙasa da suka mutu yayin bautawa ƙasarsu.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftdinamobetgrandpashabet girişgrandpashabetdinamobetGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantcasinolevantcasinolevantcasinolevantholiganbetjojobetgrandpashabetgrandpashabetsahabetsahabetonwinonwinmarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetholiganbettipobetsekabetsekabetholiganbetsahabetsahabetcasibomcasinolevantbetgarantibetciovdcasinosekabetmatbetimajbetcratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahissekabetgrandpashabetjojobetpusulabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabetGrandpashabet