Connect with us

Featured

Hukuncin Kisa Ne Ya Dace Da Ƴan Ta’adda Ba Wai Sanya Su Cikin Shirin Gyaran Hali Ba – Gagdi

Ɗan Majalisar Wakilai mai wakiltar Pankshin/Kanke/Kanam, Yusuf Gagdi, ya bayyana adawarsa ga shirin gyaran hali na ‘yan ta’adda da sauran masu aikata manyan laifuka. Ya ce duk wanda aka samu da laifin kashe rayukan jama’a ya kamata a yanke masa hukuncin kisa, ba a yi masa gyaran hali ba.

Gagdi ya bayyana haka ne yayin wata hira da ya yi a gidan rediyon Rhythm 93.7 FM da ke Jos, inda ya ce bai dace a rika kashe kuɗin al’umma wajen gyara mutanen da ake zargi da kashe fararen hula ba. Ya kuma yi zargin cewa wasu daga cikin waɗanda aka ce an gyara sun riƙa bai wa ‘yan ta’adda bayanan sirri kan ayyukan jami’an tsaro.

Read Also : Kotu Ta Sanya Ranar Yanke Hukunci Kan Kadarorin Malami da EFCC Ta Ƙwace 

Ya ƙara da cewa kuɗin masu biyan haraji bai kamata a yi amfani da su wajen gyaran mutanen da ake zargi da kashe su ba. Kakaki24 Online Newspaper ta ruwaito cewa Gagdi ya yi imanin hukuncin kisa ga masu laifin kisan kai zai taimaka wajen rage matsalar rashin tsaro a ƙasar.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet