Connect with us

Featured

Majalisa Ta Buƙaci a Ƙaƙabawa Afirka ta Kudu Takunkumi Sakamakon Muzgunawa Ƴan Najeriya

Majalisar Wakilai ta Najeriya ta bukaci Gwamnatin Tarayya ta dauki tsauraran matakan diflomasiyya kan Afirka ta Kudu saboda sabbin hare-haren ƙiyayyar baƙi da ake zargin ana kai wa ‘yan Najeriya da sauran ‘yan Afirka. Hakan na zuwa ne yayin da wasu ‘yan Najeriya 282 suka dawo gida daga Afirka ta Kudu ta jirgin Air Peace.

‘Yan majalisar sun ce hare-haren da ake kai wa baki, kisan gilla da cin zarafin ‘yan Najeriya sun ci gaba duk da tattaunawar diflomasiyya tsakanin kasashen biyu. Sun kuma bukaci a gayyato Babban Jakadan Afirka ta Kudu domin ya yi bayani kan matakan kare rayuka da dukiyoyin ‘yan Najeriya.

Read Also : Kotu Ta Tura Tsohon Shugaban Kotun Ɗa’ar Ma’aikata Zuwa Gidan Gyaran Hali Na Kuje

Majalisar ta kuma bukaci gwamnatin tarayya ta tuntubi Kungiyar Tarayyar Afirka, Majalisar Dinkin Duniya da sauran hukumomin kasa da kasa domin tabbatar da adalci, tare da kafa kwamitin wucin gadi da zai binciki lamarin tare da gabatar da rahoto cikin kwanaki 21.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetRadissonbetsweet bonanzasweet bonanzapadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetholiganbetholiganbetholiganbetmarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetcasibomcasibomcasibomholiganbetholiganbetjojobetjojobet girişjojobet güncel girişjojobet güncel girişgrandpashabetholiganbetholiganbetgrandpashabetcasinolevantimajbetsekabetjojobetjojobet girişgrandpashabetgrandpashabetTürkiyenin Casino Sitelerivdcasinograndpashabetgrandpashabet girişGrandpashabetsahabetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetmatbetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobetjojobet