Connect with us

Featured

Kotun Ƙoli Ta Bayar da Umarnin Ƙwace Kadarori 7 Na Emefiele

Kotun Ƙolin Najeriya ta soke hukuncin Kotun Ɗaukaka Ƙara tare da dawo da umarnin ƙarshe na kwace wasu manyan kadarori guda bakwai da ake alaƙantawa da tsohon Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele, domin mallakasu ga Gwamnatin Tarayya.

A hukuncin da alkalan kotun biyar ƙarƙashin jagorancin Mai Shari’a Ibrahim Saulawa suka yanke baki ɗaya, kotun ta amince da ƙarar EFCC tare da soke hukuncin Kotun Ɗaukaka Ƙara, wadda a baya ta soke umarnin kwace kadarorin tare da umartar a sake sauraron shari’ar.

Read Also : ADC Ta Bukaci Majalisa Ta Yi Bincike Kan Ingancin Lafiyar Tinubu

Kadarorin da aka ƙwace sun haɗa da gidaje biyu irin na duplex a titin Hakeem Odumosu da ke Lekki Phase 1, wani fili a Oyinkan Abayomi Drive da ke Ikoyi, wani bungalow a wannan yanki, gida mai ɗakuna huɗu a Probyn Road, wani katafaren ginin masana’antu da ake ginawa kan filaye 22 a Agbor na Jihar Delta, gidaje takwas a Adekunle Lawal Road da ke Ikoyi, da kuma wani cikakken duplex a Bank Road, Ikoyi.

Da wannan hukunci, Kotun Ƙoli ta tabbatar da sahihancin hukuncin Babbar Kotun Tarayya na ƙarshe kan kwace kadarorin, lamarin da ya kawo ƙarshen ƙalubalen shari’a da Emefiele ya yi kan umarnin kwace kadarorin da aka alaƙanta da shi.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet