Connect with us

Featured

Ƴan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Alƙalin Babbar Kotun Jihar Kebbi

Wasu da ake zargin ƴan bindiga ne sun yi garkuwa da Alƙalin Babbar Kotun Jihar Kebbi, Mai Shari’a Faruku Hassan Bunza, bayan sun kai hari gidansa da ke kan titin Zogirma a Ƙaramar Hukumar Bunza da tsakar daren Asabar.

Rahotanni sun ce alƙalin ya dawo daga Sokoto ne kafin maharan su kutsa gidansa tare da tafiya da shi. An bayyana cewa ba su ji wa kowa a gidan rauni ba, duk da cewa maharan sun riƙa harbe-harbe kafin su tsere da shi.

Read Also : 250,000 Ya Kamata Sojoji Su Riƙa Karɓa a Matsayin Mafi Ƙarancin Albashi – John Enenche

Mai magana da yawun Rundunar Ƴan Sandan Jihar Kebbi, SP Bashir Usman, ya tabbatar da faruwar lamarin, yana mai cewa Kwamishinan Ƴan Sandan jihar ya tura jami’an tsaro na musamman da masu aikin leƙen asiri domin ceto alƙalin cikin ƙoshin lafiya.

Wani babban jami’in Babbar Kotun Jihar Kebbi ya bayyana lamarin a matsayin abin takaici, yana mai cewa mahukuntan kotun sun riga sun gana da shugabannin hukumomin tsaro domin tsara hanyoyin ganin an kuɓutar da alƙalin cikin gaggawa. Har zuwa lokacin haɗa wannan rahoto, babu wata ƙungiya da ta ɗauki alhakin sace shi.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahistipobettipobetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobettipobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet