Connect with us

Featured

Maimuna Musa Ta Bayyana Dalilin Mutuwar Aurenta da Adam A. Zango 

Tsohuwar matar fitaccen jarumin Kannywood, Adam A. Zango, Maimuna Musa, ta fito ta tabbatar da maganar da tsohon mijinta ya bayyana a baya bayan nan kan dalilin rabuwarsu.

A lokacin da Adam A. Zango ya bayyana cewa shi A.S. ne, ita ma A.S. ce, mutane da dama sun rika surutu tare da nuna shakku kan maganar, inda wasu ke ganin kamar ba gaskiya yake fada ba.

Read Also : Zaɓen 2027 : INEC Ta Wallafa Bayanai Da Takardun ’Yan Takarar Shugaban Ƙasa 19 

Sai dai Maimuna Musa ta bayyana a shafinta na Instagram cewa cewa abin da Adam A. Zango ya fada gaskiya ne, kuma wannan shi ne abin da ya faru tsakaninsu.

Maimuna ta ce ta karɓi ƙaddarar Allah da zuciya ɗaya, ba tare da wani ƙorafi ko ƙiyayya ga tsohon mijinta ba, inda ta yi masa fatan alheri tare da roƙon Allah Ya zaɓa musu abin da ya fi alheri.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet