Connect with us

Featured

Najeriya za ta sake komawa baya matuƙar aka dawo da tallafin man fetur – Gwamnatin Tarayya

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kan Jama’a, Mohammed Idris, ya ce sake dawo da tallafin man fetur zai iya mayar da Nijeriya cikin matsalolin tattalin arzikin da ta fuskanta kafin cire tallafin.

Idris ya ce manufofin gyaran tattalin arzikin gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu sun samar da ƙarin kuɗaɗen da za a iya amfani da su wajen ayyukan ci gaba. Ya ce Nijeriya ta kashe kusan dala biliyan 10 wajen tallafin man fetur a shekarar 2022.

Read Also : Mun cika dukkan alƙawuran da muka yi wa ƴan Najeriya a 2023 – Tinubu

Ministan ya bayyana cewa bayan cire tallafin, an samu albarkatun da suka kai Naira tiriliyan 15.8 tsakanin Yunin 2023 da Disamban 2025. Ya ce gwamnatin tarayya ta samu kusan Naira tiriliyan 5.43, jihohi Naira tiriliyan 6.52, ƙananan hukumomi kuma Naira tiriliyan 3.88.

Idris ya ce gwamnatin tarayya ta kashe kusan Naira tiriliyan 6.47 wajen manyan ayyukan ababen more rayuwa, tare da ware kuɗaɗe ga shirye-shiryen jin daɗin jama’a. Ya yi gargadin cewa dawo da tallafin man fetur na iya sake jefa Nijeriya cikin matsin tattalin arziki, ƙarancin man fetur da matsalolin kasafin kuɗi.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet