Connect with us

Featured

Ƴan daba sun kashe wani matashi bayan ya dawo daga taron Mauludi a Kano

Wasu da ake zargin ’yan daba ne sun kashe wani matashi mai suna Yusuf Ahmad a unguwar Dorayi, da ke ƙaramar hukumar Gwale a Jihar Kano.

Lamarin ya faru ne bayan wata arangama da aka ce ta samo asali daga raunin da wani matashi ya samu a wata unguwa a yankin.

Rahotanni sun ce lamarin ya fusata abokan matashin da ya ji rauni, inda suka tattara suka fito domin ramuwar gayya.

Read Also : Hausawa na taka muhimmiyar rawa wajen cigaban Najeriya – Tinubu

Wani ganau, Salihu Shamsu Saleh, ya shaida wa Daily Trust cewa marigayin yana kan hanyarsa ta komawa gida bayan halartar taron Mauludi, lokacin da ’yan daban suka tare shi tare da kai masa hari da ya yi sanadiyyar mutuwarsa.

Kakakin Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano, SP Abdullahi Haruna Kiyawa, ya ce an tura jami’an tsaro yankin bayan samun kiran neman agaji. Ya ce an kama wasu da ake zargi, yayin da ake cigaba da bincike domin gano sauran waɗanda ke da hannu a lamarin.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet