Connect with us

Featured

An Kashe Mutane 1,142, An Biya Kudin Fansa Naira Biliyan 7.8 Cikin Shekara Ɗaya a Najeriya – Rahoto

Wani rahoto na SBM Intelligence ya ce an sace mutane 7,825 1,713 da aka samu a Najeriya tsakanin Yuli 2025 zuwa Yuni 2026, yayin da mutane 1,142 suka rasa rayukansu.

Rahoton mai taken ‘The Capture of the Kidnap Economy’ ya ce an biya jimillar naira biliyan 7.8 a matsayin kudin fansa. Ya bayyana cewa 90% na kudin fansar da aka biya sun tafi ne ga ɓangaren JAS na Boko Haram daga cikin hare-hare takwas.

Read Also : Cutar Mashaƙo : Gwamnatin Kano ta nemi taimakon gwamnatin tarayya bayan mutuwar yara sama da 50

SBM Intelligence ta ce hare-haren garkuwa da mutane sun ƙaru da kashi 66% idan aka kwatanta da zangon da ya gabata. Jihohin Arewa maso Yamma ne suka fi fuskantar hare-haren, inda Zamfara ta samu hare-haren 2362wanda ya yi sanadiyyar sace mutane 1,921.

Rahoton ya ce sace mutane da yawa lokaci guda shi ne hanyar da masu garkuwa suka fi amfani da ita, yayin da a wasu lokuta aka kashe waɗanda aka yi garkuwa da su duk da an biya fansa. Rahoton ya ba da shawarar dakile hanyoyin samun kuɗaɗen da ke tallafa wa ayyukan ta’addanci da kuma magance matsalolin tattalin arziki da ke ƙarfafa wannan laifi.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetRadissonbetsweet bonanzasweet bonanzapadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetholiganbetholiganbetholiganbetmarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetcasibomcasibomcasibomholiganbetholiganbetjojobetjojobet sssjojobet güvenlikjojobet güvenlikjojobetholiganbetholiganbetjojobetcasinolevantimajbetsekabetjojobetjojobet girişgrandpashabetgrandpashabetTürkiyenin Casino SitelerivdcasinovdcasinoholiganbetGrandpashabetsahabetjojobet erişimgrandpashabetjojobetmatbetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişDeneme Bonusujojobetjojobetjojobet