Connect with us

Featured

Cutar Mashaƙo : Gwamnatin Kano ta nemi taimakon gwamnatin tarayya bayan mutuwar yara sama da 50

Gwamnatin Jihar Kano ta roƙi Gwamnatin Tarayya da ta ƙara samar mata da allurar rigakafin cutar mashaƙo (diphtheria), domin gudanar da gangamin yi wa jama’a rigakafi a faɗin jihar.

Darakta-Janar na Cibiyar Kula da Cututtuka ta Kano, Farfesa Muhammad Abbas, ne ya bayyana hakan a wani taron manema labarai. Ya ce kiran ya biyo bayan rahoton ɓullar cutar a Rano da wasu ƙananan hukumomi, inda Majalisar Dokokin jihar ta ce cutar ta yi sanadin mutuwar yara sama da 50.

Read Also : 2027: INEC Za Ta Fitar Da Sunayen ‘Yan Takarar Gwamna Da Ƴan Majalisun Jihohi

Farfesa Abbas ya buƙaci iyaye da sauran mazauna jihar su gaggauta kai duk wanda ya nuna alamun cutar zuwa asibiti domin samun kulawar da ta dace. Ya ce cibiyar na da jami’an sa ido da sanar da cututtuka 126 da aka baza a ƙananan hukumomi 44 na jihar.

Ya bayyana cewa tun daga 2022 zuwa yanzu an samu sama da mutane 38,000 da ake zargi da cutar, daga cikinsu an tabbatar da sama da 31,000. Ya ce sama da kashi 55 cikin 100 na waɗanda suka kamu yara ne da ba su taɓa samun ko wane irin rigakafi ba.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet