Connect with us

Featured

Shugaban Hukumar Ƙwallon Ƙafa Ta Najeriya Ya Yi Murabus

Shugaban Hukumar Kwallon Ƙafa ta Najeriya (NFF), Ibrahim Musa Gusau, ya sanar da yin murabus daga mukaminsa. Gusau ya bayyana hakan ne yayin wani taron manema labarai da ya gudanar a Abuja ranar Alhamis.Murabus ɗin ya zo ne yayin da ake ƙara suka kan yadda ake tafiyar da harkokin ƙwallon ƙafa a Najeriya, musamman bayan koma-bayan da ƙungiyoyin ƙasar suka samu, ciki har da Super Eagles da Super Falcons da suka kasa samun gurbin shiga gasar Kofin Duniya.

Read Also : Sarkin Daura Ya Nada ’Yar Tinubu a Matsayin Jakadiyar Ƙasar Hausa 

Bayan murabus ɗin Gusau, an fara mayar da hankali kan yiwuwar kafa wani Kwamitin Normalisation da zai jagoranci harkokin NFF na tsawon watanni uku. Sai dai rahotanni sun ce akwai rashin jituwa tsakanin shugabannin National Sports Commission kan wanda zai jagoranci kwamitin.Wata majiya ta ce Shugaban NSC, Shehu Dikko, na goyon bayan Musa Ahmadu, yayin da Darakta-Janar, Bukola Olopade, ke son tsohon shugaban NFF, Amaju Pinnick, ya jagoranci kwamitin. A yanzu dai masu ruwa da tsaki na jiran karin haske kan wanda zai jagoranci kwamitin da kuma lokacin da za a gudanar da sabon zaɓen shugaban NFF.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftdinamobetgrandpashabet girişgrandpashabetdinamobetGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantcasinolevantcasinolevantcasinolevantholiganbetjojobetgrandpashabetgrandpashabetsahabetsahabetonwinonwinmarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetholiganbettipobetsekabetsekabetholiganbetsahabetsahabetcasibomcasinolevantbetgarantibetciovdcasinosekabetmatbetimajbetcratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahissekabetgrandpashabetjojobetpusulabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabetGrandpashabet