Connect with us

Featured

Ɗan Najeriya zai iya rayuwa da Naira 3,000 a kullum – Reno Omokri

Jakadan Najeriya a ƙasar Mexico, Reno Omokri, ya ce N3,000 a rana na iya wadatar da matsakaicin ɗan Najeriya wajen biyan bukatunsa na yau da kullum. Ya ce tsadar rayuwa a Najeriya ba ta kai irin ta ƙasashen waje ba, musamman Amurka.

Omokri ya bayyana hakan ne yayin wata hira da gidan talabijin na Channels, inda suka tattauna kan ma’aunin talauci da kuma hauhawar tsadar rayuwa. Ya ce kwanan nan ya yi balaguro a wasu sassan Najeriya tare da wani ɗan jarida, inda suka tsaya a wurare daban-daban domin duba farashin kayan abinci kamar dawa, shinkafa, masara da ’ya’yan itatuwa.

Read Also : Zan mayar da mafi ƙarancin albashi Naira 500,000 idan na zama shugaban ƙasa – Sowore

Ya ce bayan duba farashin kayan abincin, ya yi imanin cewa mutum a Najeriya zai  iya rayuwa da kusan N3,000 a rana. Kudin da a cewarsa, ba zai wadatar da mutum a ƙasar Amurka ba.

Omokri ya kuma yi tambaya kan yadda ake amfani da ma’aunin talauci na duniya wajen tantance halin da ’yan Najeriya ke ciki. Ya ce Bankin Duniya na amfani da ma’aunin talauci na duniya, yana mai jaddada cewa yanayin tsadar rayuwa a kowace ƙasa na iya bambanta.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet