Connect with us

Featured

Kwankwasiyya ta zargi gwamnatin Kano da muzgunawa ƴan adawa

Kungiyar Kwankwasiyya ta zargi gwamnatin jihar Kano, da muzgunawa ƴan adawa, tare da kawo cikas ga ayyukan raya kasa da ‘yan majalisar da ba sa goyon bayan gwamnati suka samar. Kungiyar ta bayyana hakan ne, cikin wata sanarwa da kakakinta, Dr Habib Mai Lemo, ya fitar.

Mai Lemo ya ce dakatar da wasu kansiloli, yunkurin dakatarwa ko sauya wurin wasu ayyukan mazabu na tarayya, da kuma barazanar kama masu sharhi kan siyasa, na daga cikin abin da kungiyar ta bayyana a matsayin tsarin tsoratar da ‘yan siyasa a jihar.

Read Also: Uwargidan Tinubu ta ba wa gwarzuwar Alƙur’ani kyautar Naira Miliyan 20

Kungiyar ta kuma yi kira da a gudanar da bincike kan dakatar da wasu kansilolin, musamman wadanda aka dakatar kan zargin da ya shafi aiwatar da ayyuka. Ta ce bai kamata a hana al’umma hanya, makaranta ko cibiyar lafiya, saboda dan majalisar da ya samar da aikin yana cikin jam’iyyar adawa ba.

Kwankwasiyya ta ce za ta ci gaba da kasancewa cikin lumana da bin doka wajen kare dimokuradiyya da muradun mambobinta. A halin yanzu, gwamnatin jihar Kano ba ta mayar da martani kan zarge-zargen da kungiyar ta gabatar ba.

Share this:
1 Comment

1 Comment

  1. Pingback: Shugaban Hukumar Karbar Korafe-korafe da Yaƙi da Cin Hanci Ta Jihar Kano Ya Yi Murabus  - KAKAKI 24

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet