Connect with us

Featured

PDP ta sanya ranar gudanar da zaɓen fidda gwani na takarar gwamna a Gombe

Jam’iyyar PDP reshen Jihar Gombe ta sanar da cewa za a sake gudanar da zaɓen fidda gwani na takarar gwamnan jihar, bayan Kotun Tarayya da ke Gombe ta soke zaɓen da aka gudanar a ranar 26 ga Mayu 2026.

A sanarwar da jam’iyyar ta fitar ranar 25 ga Satumba 2026, ta ce za a gudanar da sabon zaɓen fidda gwamni a ranar Talata, 29 ga Satumba 2026, inda aka buƙaci dukkan masu katin jam’iyyar da suka cancanta su hallara a unguwanninsu domin kada kuri’a.

Read Also : At MAN AGM In Kano, Manufacturers Throng Dangote Pavilion Over ‘Peoples IPO’

Kotun ta soke tsarin da ya samar da Farfesa Isa Ali Pantami a matsayin ɗan takarar PDP na gwamnan Gombe a zaɓen 2027, tare da umartar jam’iyyar da ta gudanar da sabon zaɓen fidda gwani.

A cikin sanarwar da Sakataren Yaɗa Labarai na PDP a Gombe, Abdulkadir Ahmed Dukku, ya sanya wa hannu, jam’iyyar ta buƙaci mambobinta, magoya bayanta da masu fatan alheri da su ba da cikakken haɗin kai tare da gudanar da sabon zaɓen cikin tsari da lumana.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet