Connect with us

Featured

Ƙishirwa ce ta yi sanadin mutuwar masu haƙar ma’adanai a Neja – Kwamitin bincike

Kwamitin binciken da aka kafa domin gano musabbabin mutuwar wasu masu haƙar ma’adinai da suka mutu a hannun jami’an Hukumar Tsaron Fararen Hula ta Nijeriya (NSCDC) a jihar Neja, ya ce ƙishirwa ce ta yi sanadin mutuwarsu.

Kwamitin ya ce binciken da ya gudanar ya gano musabbabin mutuwar mutanen, tare da bayar da shawarar a gurfanar da jami’an da ake zargi da hannu a lamarin a gaban kotu domin su fuskanci hukunci.

Read Also : Ƙungiyar Ansaru ta dauki alhakin kisan Yahya Masussuka

Haka kuma, kwamitin ya ba da shawarar cewa a biya iyalan mamatan diyya ta Naira biliyan 1.4, sakamakon mutuwar ’yan uwansu a lokacin da suke tsare a hannun hukumar.

Shawarwarin na daga cikin matakan da kwamitin ya gabatar bayan kammala bincikensa kan lamarin, musamman domin gano musabbabin mutuwar masu haƙar ma’adinan da kuma tabbatar da an ɗauki matakin da ya dace kan waɗanda ake zargi.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet