Rahotanni na bayyana cewa yanzu haka an samu karin mutane biyu daga cikin mutane sama da 20, bayan mutum na farko da ya rasu da...
Jami’an ’Yan sanda sun kama wani matashi mai shekaru 38 da ake zargin ya cinna wa mutane wuta a lokacin da suke sallar asuba a Jihar...
Daya daga cikin mutanen da aka cinna wa wuta a lokacin da suke sallah a wani masallaci a Jihar Kano ya rasu a Asibitin Kwararru...
Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Neja, Barista Abdulmalik Sarkindaji, ya janye aniyarsa ta aurar da marayu 100 a mazabarsa. Shugaban majalisar ya fasa aurar da marayun ne...
Sheikh Abduljabbar Nasir Kabara da aka yanke wa hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa laifin yin batanci ga Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wasallam ya kori lauyansa....
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ta kama wani mutum da ake zargi da cinna wa wani masallaci wuta yayin da mutane ke Sallar Asuba...
Wata babbar kotun tarayya da ke Kano ta bayar da umarnin dakatar da kwamitocin bincike da gwamnatin jihar ta kafa domin binciken gwamnatin tsohon gwamnan jihar,...
Wasu ‘yan ta’adda sun kai hari a wani sansanin soji da ke karamar hukumar Faskari a jihar Katsina, inda suka kashe sojoji biyar tare da raunata...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce ta kama wasu mutane 20 da suka hada da maza da mata bisa laifin yin wanka tare. Jami’an Hukumar...
Jami’in kula da ayyukan jin kai na Majalisar Dinkin Duniya a Najeriya Mohammed Fall, ya ce kimanin kananan yara miliyan 5.9 a Najeriya na fuskantar matsalar...