Hukumomin ƙasar Saudiyya sun sanar da cafkewa tare da garƙame kimanin mutane Dubu Goma sha Bakwai da ɗari shida da goma sha biyar waɗanda suka yi...
Gwamna Abba K Yusuf na jihar Kano ya ce rukunin farko na manufofin bayar da tallafin karatu zuwa kasashen waje za su fara tafiya karatu...
Harkokin kasuwanci da zirga-zirga sun samu tsaiko na tsawon sa’o’i da dama a ranar Asabar din nan a Omuo-Ekiti. Tsaikon ya zo ne yayin da wasu...
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima a ranar Alhamis ya bukaci shugabannin arewa da su marawa kokarin gwamnatin Bola Tinubu wajen tunkarar kalubalen tsaron Najeriya. Shettima ya...
Babu wata hujja da za a dogara da ita cewa tallafi ba ya zuwa wajen Talaka wasu ne ke sacewa, man Fetur kaɗai ya isa misali...
Mun shirya Fim din FATAKE ne domin Hausawan fadin Duniya, ba iya kacin Kano da Nijeriya ba. Shugaban Kamfanin UK Entertainment Mal Umar Sani Lawal (Umar...
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa NEFDAC ta sanar da ‘yan Najeriya kan wani leman kwalaba na Sprite 50cl marasa kyau da ke...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta kama (503) da ake zargi da aikata laifuka daban-daban da suka hada da ‘yan fashi da makami, satar shanu, kisan...
Wani babban jigo a jam’iyyar NNPP, Buba Galadima, ya yi kira ga shugaban Kasa Bola Tinubu da ya kori Mahmood Yakubu, shugaban hukumar zabe ta kasa...
Babban jami’in jin kai na Majalisar Dinkin Duniya a Najeriya, Matthias Schmale, ya ce matsananciyar yunwa na shafar mutane miliyan 4.3 a jihohin Borno, Adamawa...