Rundunar ƴan sandan jihar Jigawa, ta ce ta cafke wani matashi mai shekaru 25 da ta ke zargi yana kai wa ƴan bindiga dabbobi cikin dazuka....
Rundunar sojin Najeriya, ta tabbatar da mutuwar da rasuwar jigon ƴan tada ƙayar baya na ISWAP Abu Mus’ab Al-barnawiy. Shugaban shalƙwatar tsaro Janar Lucky Irabo ne...
A Alhamis ɗin nan ne ƙaramin ministan harkokin ma’adanai Dakta Uchechukwu Sampson Ogah, ya kai ziyayar aikin Kano domin duba wuri tare da ƙaddamar da aikin...
Rahotonni daga jihar Kebbi na cewa, ɗalibai da malaman nan na Kwalejin gwamnatin tarayya watau FGC Birnin Yauri. Sarkin nasu na zuwa ne bayan da suka ...
Rundunar ƴan sandan jihar Kaduna, ta tabbatar da rahoton kai hari kwalejin Saint Albert, da ke yankin ƙaramar hukumar Jama’a Mai magana da yawun rundunar ASP...
Majalisar dokoki ta jihar Zamfara, ta sanar da dakatar da mambobinta 2 bisa zargin cewa suna da hannu cikin ta’addancin da jihar ke fama su. Hakan...
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya amince da korar Injiniya Mu’azu Magaji Ɗan Sarauniya, daga shugabancin kwamitin kula da aikin shimfiɗa bututun iskar gas...
Wasu daga cikin Malaman jihar Kano sun sanar da sauke Shugaban Majalisar Malamai na jihar Kano Sheikh Ibrahim Khalil daga jagorancin majalisar bisa wasu laufuka da suke...