Rahotonni daga jihar Neja na cewa, ƴan bindigar nan da suka sace mutane 10 tare da kashi wasu da dama a ƙauyen Maza-Kuka da ke jihar...
Gwamnatin jihar Kaduna, ta tabbatar rahoton kisan gillar da wasu fusatattun matasa suka yiwa wasu mutane 3 da ake zargin masu bai wa ƴan ta’adda bayanan...
Kotun ɗaukaka ƙara da ke birnin Fatakwal ta fara duba yiwuwar bada umarnin dakatar da babban taron jam’iyyar PDP na ƙasa da za a aka gudanar...
Wasu gungun ƴan bindiga sun hallaka mutane 18 a kauyen Maza-Kuka da ke yankin ƙaramar hukumar Mashegu. BBC ta ruwaito cewa ƴan bindigar sun far wa...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya sauka a birnin Riyadh na ƙasar Saudi Arabia domin halartar taro kan harkokin kasuwanci karo na 5. Jaridar Internet ta Solacebase...
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya bai wa ma’aikatar ilimi ta jihar umarnin bai wa wani mai lalurar gani takardar ɗaukarsa aikin malanta. Hakan...
Hukumomin kwalejin gwamnatin tarayya da ke Jihar Bauchi, sun sanar da korar wasu malamai 2 bisa samun su da laifin yin lalata da wasu mata ɗaliban...
Kungiyar shugabannin majalisun dokokin jihohin Najeriya, ta bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya ayyana ayyukan yan bindiga da yin garkuwa da mutane a matsayin ayyukan...
Rundunar yan sandan jihar Kogi, ta ce ta cafke wasu mutane uku da ta ke zargin su da yin garkuwa da mutane tare da aikata sauran...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Katsina ta ce, ta yi nasarar cafke wani yaro mai shekaru 14 wanda guda ne cikin ƴan bindigar da suka addabi yankin...