Rundunar ƴan sandan jihar Lagos, ta tabbatar da mutuwar mutane uku tare da wasu mutane 6 a wurin wani gini da ya rushe da tsakar ranar...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya sauka a birnin Glasgow na ƙasar Scotland. A daren jiya Lahadi ne shugaban ya bar Najeriya domin halartar taron sauyin yanayi....
Rahotonni daga jihar Zamfara na cewa wani rikicin da ya kaure tsakanin ƴan bindiga, ya yi sanadiyyar kashe gawurtaccen jagoran ƴan bindigar nan Dogo Giɗe. Wata...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya sauka a birnin tarayya Abuja daga ƙasar Saudi Arabia da ya je halartar taron zuba jari da kuma aikin Umara. Rahotanni...
Hukumar shirya jarabawar kammala makarantun sakandare ta Najeriya NECO, ta saki sakamkon jarrabawar wadda ɗalibai suka rubuta a bana. Shugaban hukumar Farfesa Dantani Ibrahim Wushishi, ne...
Shalkwatar tsaron Najeriya ta ce, dakarun soji, sun yi nasarar hallaka ƴan tada ƙayar baya na Boko Haram fiye da 38 a cikinsu har da sabon...
Shugaban kwalejin ilimi ta Sa’adatu Rimi dake Kumbotso a jihar Kano Dakta Yahaya Isa Bunkure, a madadin ɗaukacin ma’aikatan kwalejin da dalibanta, ya miƙa sakon ta’aziyya...
Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya sauke wani mai unguwa daga muƙaminsa. Sarkin ya yanke hukuncin ne yau Alhamis bayan da aka gurfanar...
Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA, ta kori wani jami’inta Jamilu Gambo, daga aiki bisa samun sa da saɓa dokar aiki. Hakan...
Hukumar Hisba ta Jihar Kano, ta cafke matashin nan Aliyu mai shekaru 26 wanda yake neman mutumin da zai saye shi. A ƙarshen makon jiya ne...