Connect with us

Siyasa

Rikicin cikin gida: Kotu na duba yiwuwar dakatar da babban taron PDP na ƙasa

Kotun ɗaukaka ƙara da ke birnin Fatakwal ta fara duba yiwuwar bada umarnin dakatar da babban taron jam’iyyar PDP na ƙasa da za a aka gudanar a ƙarshen makon nan.

Kotun ta bayyana hakan ne a zamanta na yau Talata, tana mai cewa har sai an yanke hukunci kan ƙarar da shugaban jam’iyyar na ƙasa Prince Uche Secondus, ya shigar.

Jaridar Internet ta Solacebase ta ruwaito cewa, tun da fari Prince Uche Secondus, ya buƙaci kotun da ta ba da umarnin dakatar da jam’iyyar ta PDP daga gudanar da babban taronta a ranakun 30 da kuma 31 ga wannan wata da muke ciki na Oktoba.

Haka kuma ta ruwaito cewa a zaman kotun na yau, an samu wasu ƙarin wasu mambobin jam’iyyar 6 da suka buƙaci kotun da ta karɓi ƙorafin na Secondus, ta hannun lauyansa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet