Connect with us

Siyasa

Gwamna Zulum- Za mu hukunta ɗuk mai ɗaukar nauyin bangar siyasa

Gwamna jihar Borno Farfesa Babagana Zulum, ya ja kunnen ƴan siyasar jihar da su guji ɗaukar nauyin ƴan bangar siyasa.

Hakan na cikin wata sanarwa da mai bai wa gwamnan shawara kan kafofin yaɗa labarai Malam Isa Gusau, ya fitar.

Sanarwar ta ce, gwamnan ya yi gargaɗin ne a fadar gwamnatin jihar a jiya Litinin lokacin da karɓi baƙuncin shugabannin wata ƙungiyar siyasa.

Gwamna Zulum, ya ce, “Duk ɗan siyasar da gwamnatinmu ta samu da wannan laifi zai fuskanci hukuncin da ya dace da shi, don kuwa wannan rashin ɗa a ne”.

Haka kuma sanarwar ta ruwaito cewa, gwamna Babagana Umara Zulum, ya sha ƙirƙiro hanyoyin tallafa wa matasa da sauran hanyoyin da gwamnatin ke ɗora su don dogaro kai.

Haka kuma sanarwar ta ce, gwamnan ya sha koka wa kan yadda matasan jihar da dama suka rungumi bangar siyasa a matsayin sana’a.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet