Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Yahaya, ya bayyana cewa dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ba shi da damar yin nasara a yankin Arewa...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya amince wa gwamnatin tarayya kan ta karɓe ragamar gudanarwar filin jiragen sama na jihar Gombe. Gwamnan jihar Muhammad Inuwa Yahaya, ne...
Jamiyyar adawa ta NNPP, ta shigar da hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ga gaban babbar kotun tarayya da ke Kaduna karkashin jagorancin mai...
Mataimakin Shugaban Ƙasa Farfesa Yemi Osinbajo, ya ce ana bukatar karin N681bn domin samar da ingantacciyar kidayar jama’a a shekarar 2023. A wani taro da...
Yara 3 ne aka rawaito sun mutu sakamakon ruftawar gini biyo bayan samun ruwan sama da aka shafe sa’o’i ana yi a Jigawar Tsada da ke...
Dakarun Operation Hadin Kai na rundunar sojan kasar nan, sun ceto yan matan sakandaren Chibok guda uku daga hannun yan Boko Haram tare da cafke yan...
Sabon kwamishinan ‘yan sandan jihar Zamfara, Kolo Yusuf, ya jagoranci tawagar sintiri mai nisan kilomita 100 daga Gusau-Talata Mafara-Bakura zuwa Sokoto domin tantance kwazon jami’an ‘yan...
Gwamnatin Buhari ta buƙaci Jami’o’i dasu nemi tallafin Kuɗaɗe daga Masu kuɗi don gudanar da ayyukan su A ranar Alhamis ne Gwamnatin Tarayya ta buƙaci Majalissar...
Kungiyar kwallon kafa ta Chelsea ta tabbatar da cewa, ta kammala daukar Graham Potter a matsayin sabon mai horaswarta. A cikin wata sanarwa da aka...
Tsohon shugaban majalisar dattawan Najeriya, Adolphus Wabara, ya zama sabon shugaban kwamitin amintattu na jam’iyyar PDP. Nadin nasa ya biyo bayan murabus din da tsohon shugaban...