Ana ta yayata cewa kamfanin jirgin sama na Air peace ya ci mutuncin Sarkin Kano, amma idan ka bibiyi labarin zaka sami bayanai sabanin haka. Da...
Kwamishiniyar kula da harkokin mata ta Jihar Kano, Dakta Zahra’u Muhammad ta baiyana cewa tuni shirye-shirye sun yi nisa wajen gudanar da shirin nan ba da...
Hukumar Yaƙi da sha da Fataucin Ƙwayoyi ta Ƙasa, NDLEA ta kama ƙwayar Tramadol mai nauyin miligiram 225 har guda 649,300 a filin jirgin sama na...
Shugaban Ukraine Volodymyr Zelinsky ya ce ya amince ya sasanta da Rasha a wani wuri kan iyakar Ukraine da Belarus Mista Zelensky ya ce a tattaunawar...
Aƙalla mayaƙa 20 da ake kyautata zaton ƴan Boko Haram ne aka kashe a kudancin Nijar a wani farmaki da dakarun haɗin guiwa suka kai, kamar...
Tsohon shugaban Amurka Donald Trump ya yi Allah wadai da mamayar da ƙasar Rasha ta yi wa Ukraine tare da cewa yana yi wa ƴan kasar...
Hukumar zabe ta ƙasa, INEC, ta umarci jam’iyyun siyasa a ƙasar nan da su mika mata sunayen ‘yan takararsu na shugaban ƙasa daga yanzu zuwa 17...
Hukumar zaɓe a Najeriya INEC ta sanar da jadawalin babban zaɓe na 2023, inda za a gudanar da zaɓen shugaban ƙasa ranar Asabar 25 ga watan...
Tsohon mataimakin shugaban Najeriya Alhaji Atiku Abubakar ya kai wa tsohon shugaban ƙasa Cif Olusegun Obasanjo ziyara a gidansa da ake Abeokuta. “Na yi farin ciki...
A jiya juma’a aka daura auren fitaccen tauraron fina-finan Hausa Ali Muhammad Idris wanda aka fi sani da Ali Artwork da amaryarsa Hauw’u Muhammad Bello a...