Al’umma a jihar Sokoto na kokawa akan yadda ƴan bindiga ke ɓad – da – ba – mi ta hanyar yin shigar mata tare da kai...
Rundunar sojin saman Najeriya ta bayyana cewa, a daren Larabar ta ce dakarunta na musamman sun ceto matafiya 26 da aka yi garkuwa da su a...
Jam’iyyar (APC) mai mulkin kasa ta musanta rahotannin da ke cewa ta sauya babban taronta na kasa da aka tsara gudanarwa a watan Fabrairu zuwa watan...
Ana sa ran gidauniyar tunawa da Sir Ahmadu Bello za ta gudanar da lacca na tunawa da Sir Ahmadu Bello na shekara shekara karo na 8...
Hukumar EFCC ta kama wani sojan bogi mai muƙamin Manjo Janar inda aka kama shi bisa zargin zamba ta naira miliyan 270. Hukumar ta EFCC ta...
Mutane 16 ne suka kone kurmus a ranar Talata a lokacin da wata karamar motar bas da wata mota kirar SUV suka yi karo a kan...
Hukumar kula da manyan makarantun gaba da sakandire (TETFund) ta sanar da jama’a ayyukan damfara da wasu mutane ke yi, suna amfani da sunan asusun a...
Ana sa ran tattalin arzikin Najeriya zai karu da kashi 2.5 cikin 100 a shekarar 2022 sannan kuma da wani kashi 0.3 a shekara mai zuwa,...
Yau kimanin kwanaki Arba’in (40) da wasu masu garkuwa da mutane su ka sace wata yarinya mai shekara biyar a birnin Kano. Mutanen sun ɗauke Hanifa...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya janye haramcin da ya saka wa Twitter a ƙasar nan. Mai magana da yawun shugaban Najeriya Malam Garba Shehu ya tabbatar...