An ceto wasu mutane tara da aka yi garkuwa da su a jihar Kaduna bayan da tawagar jami’an tsaro ta hadin gwiwa suka kai samame a...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano karkashin jagorancin CP Sama’ila Shu’aibu Dikko, fsi ta bayyana cewa daga 1 ga watan Janairu, 2021 zuwa 31 ga watan Disamba,...
Hukumar kula da filayen jiragen sama ta Najeriya (FAAN) ta ce zargin satar kudi fam 400 (Naira 223,000) da aka yi wa jami’an tsaron jiragen sama...
Shugaban Majalisar Wakilai, Mista Femi Gbajabiamila, a ranar Alhamis, ya tabbatar wa ‘yan Najeriya cewa Majalisar za ta sake duba kudirin dokar zabe da aka yi...
Kungiyar shugabannin addinin Kirista karkashin inuwar United Pastors for Change ta yi kira ga gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna da jami’an tsaro da su kara...
Akalla ‘yan bindiga 38 ne aka kashe tare da dari tara da casa’in da tara da ‘yan sanda suka kama a jihar Katsina bisa laifuka dari...
Direbobin babura masu ƙafa uku, wanda a ka fi sani da adaidaita-sahu a Jihar Kano sun yi barazanar tsunduma yajin aiki. Matakin na su ya biyo...
Ofishin babban mai binciken kudi na Tarayya ya tuhumi mahukuntan Majalisar Dokoki ta kasa da Hukumar Kula da Ma’aikata ta Kasa bisa zargin kashe Naira Biliyan...
Gwamnan jihar Bayelsa, Douye Diri, ya rattaba hannu kan kasafin kudin shekarar 2022 na Naira biliyan 314.4 mai taken cigaban ‘Kasafin Kudi mai Dorewa’ “Budget of...
Gamayyar Ƙungiyoyi masu Zaman Kansu a Arewa, a ƙarƙashin inuwar CNG, sun koka kan yawaitar garkuwa da mutane, kashe-kashe da rashin tsaro a ƙasar nan. Daraktan...