Rundunar ‘yan sandan babban birnin tarayya Abuja ta ce an kama wasu masu hakar ma’adanai ba bisa ka’ida ba 21 da suka hada da wani shugaban...
Wata kotun shari’ar Musulunci a Jihar Kano, ta yanke wa wani matashi ɗan shekara 23, Nura Usman, hukuncin daurin watanni biyu a gidan ajiya da gyaran...
Hukumomin ‘yan sanda a jihar Zamfara sun tabbatar da sakin wasu mutane 97 da ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su a kananan hukumomin Shinkafi da...
Wasu ƴan bindiga sun sace wasu ƴan China huɗu tare da kashe masu tsaron su biyu a jihar Neja da ke yankin tsakiyar Najeriya. Sakataren gwamnatin...
Fursunoni hudu sun mutu a gidan yarin Najeriya da ke Unguwar Kosere, a Ile-Ife na jihar Osun a lokacin da suka yi yunkurin fasa gidan yarin....
Gwamnatin Kaduna ta bayyana cewa dokar hana acaba da yawo akan babur a fadin jihar Kaduna tana nan daram. Kuma an tsawaita dokar har sai yadda...
Gamayyar Ƙungiyoyin Farar Hula a Jihar Kano sun buƙaci Gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya karrama marigayi Bashir Othman Tofa ta hanyar sauya sunan Jami’ar Kimiyya...
Hukumar Kwastam ta Najeriya, mai kula da Sokoto da Zamfara, ta yi kira ga jama’a da su marawa hukumar baya a kokarinta na yakar ayyukan masu...
Akalla mutane tara ne suka mutu, biyar suka jikkata, yayin da wasu ‘yan bindiga suka yi awon gaba da wasu dabbobi a wasu sabbin hare-hare da...
Wasu fusatattun mutane sun kona motoci biyu na hukumar hana fasa kwauri ta kasa reshen jihar Sokoto, domin nuna adawa da kashe mutane hudu a wani...