Shugaba kuma wanda ya kafa Jami’ar Maryam Abacha American University da Franco-British International University Kaduna, Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo, ya taya Farfesa Rayyan Muhammmed Garba murnar...
Shugaban hukumar kiyaye hadurra ta Kasa FRSC, Boboye Oyeyemi ya jajantawa iyalai da wadanda suka mutu a hadarin mota a ranar Alhamis da ta gabata a...
Gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle ya tabbatar da harin da aka kai wasu al’ummomi a kananan hukumomin Bukuyyum da Anka. Sama da mutane 60 ne aka...
Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya ziyarci wasu da suka samu raunuka a cibiyar lafiya ta tarayya dake Gusau Dakarun da ke aikin wanzar da...
Wasu daga cikin ‘ya’yan jam’iyyar (APC) da ke cike da fushi sun sake yin wani sabon yunkuri na hana gudanar da babban taron kasa a wata...
Ya zuwa yanzu dai an gano gawarwaki 143 tare da binne su sakamakon munanan hare-haren da aka kai a ranakun Laraba da Alhamis a wasu kauyukan...
Wasu ‘yan bindiga sun kashe sama da mutane sittin a cikin al’ummar Zamfara biyar a wani sabon hari da suka kai a jihar. Al’ummar su ne...
Wasu da ake zargin ƴan bindiga ne sun sace mutum biyar a hare-hare daban-daban da suka kai a ƙananan hukumomi biyu na Jihar Kwara. Gidan talabijin...
Gwamnatin jihar Kano da ke arewacin Najeriya ta shirya wani taron gangamin addu’a akan samun zaman lafiya da ƙaruwar arziki. An dai shirya wannan gangami karkashin...
Tsohon mataimakin Shugaban Najeriya Atiku Abubakar ya miƙa ta’aziyyar rasuwar babban malamin addinin nan na Kano Sheikh Ahmad Muhammad Ibrahim Bamba, wanda aka fi sani da...