A ranar Alhamis din da ta gabata ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da motocin aiki da na’urori da asusun tallafawa ‘yan sandan Najeriya ya...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana kwarin gwiwar cewa al’ummar kasar za su shawo kan matsalar rashin tsaro da ake fama da shi a sassan kasar...
Yau shekaru 56 ke nan da rasuwar Firimiyan yankin arewacin Najeriya, Sir Ahmadu Bello, Sardaunan Sokoto, bayan wani juyin mulki da sojoji suka yi a shekarar...
shedikwatar tsaro (DHQ) ta shawarci ‘yan Najeriya da su guji amfani da sauya kamanni a yanzu ta hanyar amfani da Kakin soji, duk da cewa bai...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya buƙaci ƴan Najeriya da su rinƙa yin adalci a duk lokacin da suke sharhi bisa matsalar tsaro inda ya ce su...
Jigon jam’iyyar APC na kasa, kuma tsohon gwamnan jihar Legas, Sanata Bola Tinubu, a ranar Alhamis, ya bayyana bayar da gudunmuwar Naira miliyan 50 ga al’ummar...
Gwamnatin Saudiyya ta yi watsi da jita-jita game da dakatar da aikin Umrah saboda karuwar cutar COVID-19. Wata majiya a ma’aikatar Hajji da Umrah ta Saudiyya...
SANARWA Haɗin gwiwarmu da sauran hukumomin tsaro a jihar Zamfara na da kyau kuma suna samun sakamako mai kyau a ci gaba da ayyukan da ake...
Jam’iyyar PDP ta shirya gagarumin taronta na shiyyar Arewa maso Yamma domin zabar kwamitin gudanarwa na shiyyar da kuma tsoffin jami’an shiyyar a ranar Asabar 12...
Rundunar ƴan sandan Najeriya reshen jihar Kano ta jaddada cewar, har yanzu dokar hana goyo a babura masu ƙafa biyu ta na nan daram a jihar....