Matuƙa baburan adaidaita-sahu sun janye yajin aikin da su ka fara shi tun a ranar Litinin. Ƴan adaidaita-sahun sun tsunduma yajin aiki ne domin nuna rashin...
Yajin aikin da masu sana’ar tuka babura masu kafa uku a jihar Kano ya share fagen komawar mahaya Okada, wadanda ake kira Achaba a jihar. Sai...
Turka-turka jami’an hukumar DSS sun daki ma’aikacin jarida a lokacin da yake tsaka da gudanar da aikinsa, don sun tare wani mai babbar motar Dangote dake...
Gwamnan jihar Ebonyi Dave Umahi ya ce ya sanar da shugaban kasa Muhammadu Buhari burinsa na tsayawa takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC mai mulki. Matakin...
Shugaban Majalisar Wakilai Femi Gbajabiamila, ya taya kungiyar kwallon kafan Super Eagles ta Najeriya murnar nasarar da suka samu a kan Kasar Masar a wasansu na...
Kungiyar kare haƙƙin ɗan adam mai suna (Global Community for Human Right Network) tace zata dauki matakin shari’a akan hukumar KAROTA matukar bata yi kokarin samar...
Lauyan da ke kare gamayyar ƙungiyoyin matuƙa Baburan Adaidaita Sahu a jihar Kano, Abba Hikima, ya bayyana cewa har kawo yanzu mambobin kungiyar ba su janye...
Tsohon mai baiwa Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje, shawara kan harkokin yaɗa labarai, Salihu Tanko Yakasai ya bayyana cewa Atiku Abubakar ne ya fi cancanta da...
Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya caccaki kisan kiyashin da aka yi wa mutane a jihar Zamfara ta Najeriya a makon jiya, yayin...
Rundunar Vigilante, reshen unguwar Kundila da ke ƙaramar hukumar Tarauni sun samu nasarar kama wasu matasa da su ka yanka wani doki a Jihar Kano. Wadannan...