Connect with us

Kasuwanci

Har yanzu Dokar hana goyo a babur na nan daram a Kano – Rundunar Ƴan Sanda

Rundunar ƴan sandan Najeriya reshen jihar Kano ta jaddada cewar, har yanzu dokar hana goyo a babura masu ƙafa biyu ta na nan daram a jihar.

Mai magana da yawun rundunar ‘yan sandan jihar Kano, DSP Abdullahi Haruna Kiyawa ne, ya bayyana hakan a ranar Alhamis, bayan janye yajin aikin ƴan adaidaita-sahu da su ka yi na tsawon kwanaki uku.

Tun da farko dai bayan da matuƙa baburan adaidaita-sahu su ka tafi yajin aiki a ranar Litinin, kwatsam sai a ka ga wasu na haya da baburan su, inda hakan ya fara firgita al’ummar jihar cewa ƴan Achaba za su dawo.

Da ya ke zantawa da manema labarai, DSP Kiyawa ya ce dokar hana goyo a babur, wacce gwamnatin jihar ta kafa a 2013, tana nan daram.

Ya ce, “Rundunar ‘yan sanda ta baza jami’anta, domin tabbatar da dokar, saboda haka al’umma su kiyaye.”

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet