Shugaban Ƙasar Najeriya Muhammadu Buhari, ya yi tir da sabbin hare-haren da ‘yan bindiga suka kai Jihar Kaduna da ya yi sanadiyyar kisan mutum 38 da...
Hukumomin sojan Najeriya da ‘yan sandan Najeriya sun kai wa gwamnatin jihar Kaduna rahoton cewa an kashe mutane sama da 20 a harin da ‘yan bindiga...
Gwamnatin Jihar Kaduna ta bayyana cewa ƴan bindiga sun kashe mutane 38 a hare-haren da su ka kai a ƙauyukan Ƙaramar Hukumar Giwa. Da fari dai,...
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta ce ta kama wasu da ta kira gawurtattun masu garkuwa da mutane 11 a Jihar Taraba da ke tsakiyar Najeriya tare...
Hatsarin mota ya yi ajalin aƙalla mutum takwas a Jihar Bauchi ranar Asabar. Kwamandan hukumar kiyaye haɗura a Bauchi, Yusuf Abdullahi, shi ne ya bayyana hakan...
A ranar Asabar din nan shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi kira ga taron hadin gwiwa na Turkiyya da Afirka da ya bayar da goyon baya...
A tarihi irin na Addinin Islama, ba bu wani zamani da aka taba yi wanda mata ‘musulmi’ suke fitowa, ko shiga wata takarar cinye kambun Sarauniyar...
Bayan da yanayin sanyi ya sawo kai a yankin Arewacin Nijeriya, Gwamnatin Jihar Nassarawa ta hana sayarwa da amfani da gawayi a faɗin jihar domin inganta...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Juma’a ya ce Najeriya za ta hada gwiwa da Kasar Turkiyya wajen tunkarar kalubalen tsaro da kasar ke fuskanta a...
A ranar Juma’ar ne kungiyar kwadago ta Najeriya ta yi kira da a gaggauta mayar da bangaren wutar lantarki zuwa kamfanoni masu zaman kansu, inda ta...