Ministan tsaro, Janar Christopher Musa, ya jaddada cewa ya zama dole gwamnati ta dakatar da duk wani nau’i na tattaunawa da kuma biyan kuɗin fansa ga...
The Parents Teachers Association (PTA) of First Lady’s College, Kano State, has elected a new executive committee to steer its affairs for the coming of 4...
Ma’aikatar Harkokin Waje ta sanar da sakin ’yan Najeriya uku da suka shafe watanni a tsare a Saudiyya bayan an tabbatar ba su da hannu a...
Mai taimaka wa shugaban ƙasa kan yaɗa labarai, Daniel Bwala, ya bayyana cewa gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta ɗauki tsattsauran matsayi na kin tattaunawa da ’yan...
Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya sanar da cewa gwamnatin sa ta fara shirin samar da jirage marasa matuƙa da sauran kayan aikin tsaro domin...
The attention of the Northern Youth Assembly (NYA) has been drawn to a rather sensational and grossly misleading publication titled “Kano New Bandits Frontier” at Daily...
A ranar Talata, 2 ga Disamba 2025, Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya mika sunan Janar Christopher Gwabin Musa ga Majalisar Dattawa domin tabbatarwa a matsayin sabon...
Ministan Tsaro Mohammed Badaru Abubakar ya ajiye aikinsa saboda dalilan lafiya, lamarin da ya tilasta wa Shugaba Bola Tinubu fara shirin sauya mukamin cikin gaggawa. Badaru...
NERC ta bayyana cewa an samu tsakanin mita 600,000 zuwa 700,000 a shirye don rarrabawa ga masu amfani. Mataimakin Shugaban Hukumar, Musiliu Oseni, ya ce gwamnati...
Ministan Tsaron Najeriya, Alhaji Mohammed Badaru Abubakar, ya ajiye aikinsa nan take bisa dalilan lafiya. Wasikar murabus ɗin, wacce aka turawa Shugaba Bola Tinubu, ta tabbatar...