Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya bayyana cewa jiharsa ta kashe kusan N100bn a shekarar nan domin inganta tsaro. Ya faɗi haka ne yayin ziyarar...
Gwamnatin Tarayya ta bayyana dalilin da ke sa bin-diddigin ’yan bindiga da fasahar zamani ke wahala a Najeriya. Daniel Bwala, Mai Ba Shugaban Kasa Shawara kan...
Sufeto Janar na ‘Yan Sanda, Kayode Egbetokun, ya sha alwashin ƙara bai wa mata manyan mukamai a sashen dabaru, aiki, da kuma shugabanci. Ya bayyana haka...
Hukumar Kwastam ta Najeriya (NCS) ƙarƙashin Operation Whirlwind ta kama man fetur da darajarsa ta kai Naira miliyan 181.6 cikin makonni takwas a kan iyakar Najeriya...
Gagarumin rikici ya kunno kai a siyasar Jihar Rivers bayan da kakakin Majalisar Jiha, Martin Amaewhule, tare da wasu ‘yan majalisa 16 suka fice daga jam’iyyar...
The Kano State Police Command, in collaboration with other security agencies, organized a Qur’anic Recitation Competition among security personnel in the State from December 2nd to...
The Association of Former Local Government Chairmen in Kano State (ALGON Integrity Group) has strongly refuted a misleading report circulating on social media alleging that former...
Gwamnatin Amurka ta gargadi cewa za ta saka takunkumai da hana bizar shiga ƙasar ga duk wanda ta samu da hannu a zargin yi wa Kiristoci...
Kamfanin Meta ya fara goge shafukan matasa ‘yan ƙasa da shekaru 16 a Ostiraliya daga Instagram, Facebook da Threads. Wannan na zuwa ne mako guda kafin...
A wani bayani da ya jawo ce-ce-ku-ce, Daniel Bwala, mai ba wa Shugaba Bola Tinubu shawara kan sadarwa, ya bayyana cewa kusan kashi 70 cikin 100...