Tsohon ɗantakarar shugaban Najeriya a Jam’iyyar Labour, Peter Obi ya yi kira ga masu kaɗa ƙuri’a a Najeriya, musamman masoyansa na ƙungiyar Obidient da su zaɓi...
Rundunar ‘Yan sandan Jihar Kano ta tabbatar wa mazauna jihar cewa za ta samar da tsaro mai inganci yayin gudanar da zaben cike-gurbi a mazabar Bagwai/Shanono...
Gwamnatin Jihar Sokoto ta ce ta kashe Naira biliyan 4.7 wajen biyan kuɗin rajistar ɗalibai na jihar domin rubuta jarabawa a cikin shekaru biyu da suka...
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa akalla gidajen gyaran hali 12 daga cikin 246 da ake da su a Najeriya ake gyarawa a halin yanzu. Ministan Harkokin...
Hukumar gudanarwa ta Jami’ar Obafemi Awolowo (OAU), Ile-Ife, Jihar Osun, ta tabbatar da mutuwar wani ɗalibin likitanci na mataki na biyu, Ajibola Ibitayo, wanda ya kashe...
Kyaftin ɗin Super Falcons kuma yar wasan gaba, Rasheedat Ajibade, ta bayyana takaicinta game da jinkirin biyan alawus da kuɗaɗen da aka yi wa tawagarsu alkawari....
Hedikwatar Tsaron Najeriya ta karyata rahotannin da ke cewa shugaban ’yan bindiga Bello Turji ya mika wuya ga sojoji. Daraktan Hulɗar da Jama’a na Rundunar Tsaro,...
Kano State Council of the Nigeria Union of Journalists (NUJ) has expressed deep appreciation to all National Executive Council (NEC) members who travelled from far and...
Gwamnatin Tarayya ta amince da kafa sababbin jami’o’i masu zaman kansu guda tara a fadin Najeriya. Ministan Ilimi, Dr. Tunji Alausa, ne ya bayyana hakan a...
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta dakatar da shugaban ƙaramar hukumar Rano, Muhammad Nazir Yau, na tsawon watanni uku domin bai wa kwamiti damar gudanar da bincike...