Najeriya ta kara matsowa kusa da kafa rundunar ’yan sandan jihohi bayan da Majalisar Dattawa ta amince da kudirin gyaran kundin tsarin mulki da ke neman...
Rundunar ’Yan Sandan Najeriya ta musanta ikirarin da ke yawo a kafafen sada zumunta cewa wani bidiyo daga Jihar Katsina ya nuna jami’in dan sanda na...
Babbar Kotun Jihar Kano ta dage shari’ar tsohon gwamnan jihar, Abdullahi Ganduje, da wasu mutum bakwai da ake tuhuma da almundahanar kuɗaɗen jama’a zuwa ranar 14...
Gwamnatin Jihar Kano ta rufe wani gini da ake zargin za a mayar da shi gidan wasan kwaikwayo (Film House) a unguwar Dorayi Karama, yankin Unguwar...
Mai bai wa Shugaba Bola Tinubu shawara kan harkokin yaɗa labarai da wayar da kai, Bayo Onanuga, ya musanta ikirarin cewa shugaban ya yi alƙawarin ba...
Mai ba Shugaba Bola Tinubu shawara kan harkokin yaɗa labarai da dabaru, Bayo Onanuga, ya kare manufofin tattalin arzikin gwamnatin Tinubu, inda ya ce shi da...
Gwamnan Jihar Oyo, Seyi Makinde, ya amince da sanya dokar hana fita ta sa’o’i 16 a wasu ƙananan hukumomi 10 na jihar sakamakon matsalolin tsaro da...
Rundunar sojin Najeriya ta bayyana cewa dakarunta na Operation Hadin Kai sun ceto mutum 47, mafi yawansu mata da ƙananan yara, daga hannun mayaƙan ISWAP a...
Wasu fusatattun matasa sun kashe wata matar aure tare da kona ta da ranta a garin Maraban Jos da ke Karamar Hukumar Igabi a Jihar Kaduna,...
Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Abuja karkashin Mai Shari’a Muhammad Umar ta bayar da umarnin tsare dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar AAC, Omoyele...