Mutum na uku mafi arziki a Afirka, kuma shugaban kamfanin BUA Group, Abdul Samad Rabiu, ya gabatar da tayin sayen kaso 70 cikin 100 domin mallakar...
By Hon Sabo Sani Labaran The internal crisis rocking the Peoples Democratic Party (PDP) in Gombe State has taken another dramatic and confusing dimension, further exposing...
Jam’iyyar NDC ta bayyana cewa za ta ɗaukaka ƙara kan hukuncin Babbar Kotun Tarayya da ke Lokoja, wadda ta soke umarnin da ya tilasta wa INEC...
Ministan Harkokin Cikin Gida, Dakta Olubunmi Tunji-Ojo, ya bayyana cewa an kama wasu da ake zargin manyan kwamandojin Boko Haram da ISWAP ne su bakwai, a...
Babbar Kotun Tarayya da ke Lokoja a Jihar Kogi ta soke hukuncin da ta yanke a baya wanda ya umarci Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta...
Wani Sabon Rahoto da aka fitar ya nuna cewa akalla ma’aikatan lafiya ƴan Najeriya 10,494 ne ke aiki a Hukumar Kiwon Lafiya ta Birtaniya (NHS). Adadin...
Kwamishinan Yaɗa Labarai da Harkokin Cikin Gida na Jihar Kano, Kwamared Ibrahim Abdullahi Waiya, ya shiga jerin ƴan takara uku na ƙarshe a rukunin ƙwararrun masu...
Ɗan takarar Mataimakin Shugaban Ƙasa na jam’iyyar NDC, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya kai ziyarar girmamawa ga tsohon Shugaban Ƙasa, Olusegun Obasanjo, a masaukinsa na wucin...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da kafa Kwamiti na Musamman Kan Yaƙi Da Shaye-Shayen Miyagun Ƙwayoyi da Safarar Su, a wani yunkuri na...
Gwamnan Jihar Sokoto, Ahmed Aliyu, ya bayyana cewa shaye-shayen miyagun ƙwayoyi ne ke haddasa kusan kashi 80 cikin 100 na matsalolin tsaro da jihar ke fuskanta....