Hukumar Yaki da Cututtuka da Kariya ta Kasa (NCDC) ta bayyana cewa zazzabin Lassa ya yi sanadin mutuwar mutane 214 a Najeriya, yayin da adadin mace-macen...
Fira Ministan Birtaniya, Keir Starmer, ya yi murabus daga mukaminsa bayan matsin lamba da ya karu daga cikin jam’iyyarsa ta Labour. Ya sanar da matakin ne...
Majalisar Ɗinkin Duniya (MDD) ta ce babu hujjar da ke nuna ana yi wa Kiristoci kisan ƙare dangi a Najeriya, tana mai bayyana cewa matsalar rashin...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta ayyana Gwamna Biodun Oyébanji na jam’iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaɓen gwamnan Jihar Ekiti da...
I, Ambassador Aminu Nuruddeen Amin, wish to express my views regarding the relaunch of the FreeTV initiative by the Federal Government in Abuja yesterday. In 2019,...
Tsohon Shugaban Najeriya na Mulkin Soja, Janar Abdulsalami Abubakar (mai ritaya), ya yi kira ga ‘yan Najeriya da su hada kai wajen yakar matsalar rashin tsaro,...
Gwamnatin Tarayya na nazarin wani sabon tsari da zai bai wa ‘yan jarida damar rakiyar jami’an soja yayin wasu ayyukan tsaro, domin inganta rahotannin tsaro da...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Jihar Bauchi (BASIEC) ta sanar da ranar 17 ga Agustan 2026 a matsayin ranar gudanar da zaben kananan hukumomin jihar,...
Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE) ta sanar da haramta amfani da kafafen sada zumunta ga yara ƴan ƙasa da shekara 15. Sabuwar dokar ta bai wa kamfanonin...
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, wanda zai yi takarar mataimakin shugaban ƙasa a jam’iyyar NDC, ya bayyana goyon bayansa ga sabuwar dokar jam’iyyar da ta haramta wa...