Niger state Government has asked the Dangote Group and other private sector operators to consider playing a role the exploration of crude oil at the Bida...
Tauraron dan kwallon kafa Bruno Fernandes na Manchester United ya lashe kyautar gwarzon dan wasan kakar bana ta Premier League bayan rawar gani da ya taka...
Fitaccen malamin addinin Musulunci, Ahmad Gumi, ya ce wasu mutane masu ra’ayin kabilanci na amfani da hirarrakin da ya yi da kafafen yada labarai kan matsalar...
Tsohon ministan harkokin wajen Najeriya, Yusuf Tuggar, da Bala Maijama’a A. Wunti, tsohon babban jami’in NNPC Limited, sun sha kaye a zaben fidda gwanin takarar gwamnan...
Kungiyar kwallon kafa ta Al-Nassr ta samu nasara a gasar kwallon kafa ta Saudiyya (Saudi Pro League) ta farko tun shekara ta 2019, bayan Cristiano Ronaldo...
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma dan takarar shugaban kasa na NNPP a zaben 2023, Rabiu Musa Kwankwaso, ya musanta zargin cewa yana aiki domin taimaka wa...
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya amince da naɗin Farfesa Segun Aina a matsayin sabon shugaban hukumar shirya jarrabawar shiga jami’o’i ta JAMB. Farfesa Aina mai...
There were celebrations on Wednesday as Dangote Cement Plc flagged off three multi-million-naira empowerment programmes for farmers, women and youths in its six host communities in...
Hukumar Kula da Yanayi ta Ƙasar Saudiyya ta gargadi maniyyatan aikin Hajjin 2026 da su shirya fuskantar matsanancin zafi, inda ake sa ran yanayin zafin zai...
Ma’aikatar Ilimi ta Jihar Kano ta sanar da hutun Babbar Sallah ga dukkan makarantun firamare da sakandire na gwamnati da masu zaman kansu a fadin jihar....