Jam’iyyun APC da NNPP sun yi watsi da ƙudirin wasu ’yan majalisar Amurka na sanya Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da ƙungiyoyin Miyetti Allah cikin takunkumi kan...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya naɗa Ambasada Ismail Abba Yusuf a matsayin sabon Shugaba kuma Babban Daraktan Hukumar Alhazai ta Ƙasa (NAHCON). Naɗin na jiran amincewar...
Ƙungiyar Rule of Law and Empowerment Initiative (PWAN) tare da tallafin FCDO ta shirya taron yini guda a Kano domin horas da ’yan jarida kan gyaran...
Rundunar ’yan sandan jihar Kebbi tare da haɗin gwiwar sojoji da sauran hukumomin tsaro sun dakile wani hari da ake zargin ’yan bindigar Lakurawa ne suka...
Shugaban Majalisar Dattijan Najeriya, Godswill Akpabio, ya yi ƙarin bayani kan gyaran dokar zaɓen ƙasar ta 2022 da majalisar ta amince da ita a makon da...
Gwamnatin jihar Sokoto ƙarƙashin gwamna Ahmed Aliyu ta musanta labaran da ke yawo cewa gwamnan na da hannu wajen bai wa wata ƴar TikTok kyautar mota....
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce zai iya sake ƙaddamar da hare-hare a Najeriya idan bai gamsu da matakan da ƙasar ke ɗauka ba wajen daƙile...
Majalisar ƙoli kan harkokin shari’ar musulunci a Najeriya (SCSN) ta sake nanata kiranta da a tsige shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC), Farfesa...
Participants in the Resilient Opportunities for Outreach, Trade and Sustainability (ROOTS) project, implemented by AHIP through the IOM training programme, have described the initiative as a...
Vice President (Oil & Gas) of Dangote Industries Limited, Devakumar V. G. Edwin, has been honoured with the prestigious Person of the Year award at the...