Gwamnatin Jihar Ekiti ta kori wani likita a Asibitin Koyarwa na Jami’ar Jihar Ekiti (EKSUTH), Ado-Ekiti, bisa zargin yin tiyata da ta jawo cire kodar wani...
Hukumar Tsaro ta Ƙasa (DSS) ta gurfanar da Abdulmalik Abdulazeez Obadaki, wanda ake zargi da jagorantar harin bindiga da aka kai wa cocin Deeper Life Bible...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya gabatar da kasafin kuɗin shekarar 2026 Na Naira Triliyan 58.18 a gaban zaman haɗin gwiwar Majalisar Tarayya a ranar...
Shugaban ƙasar Rasha, Vladimir Putin, ya bayyana cewa ƙasarsa a shirye take ta kawo ƙarshen yaƙin da ake yi a Ukraine, duk da cewa bai nuna...
Majalisar Wakilai ta ƙasa ta amince da ƙarin iyakar kuɗaɗen yaƙin neman zaɓe ga masu neman muƙaman siyasa, inda ta ɗaga na shugabancin ƙasa daga ₦5...
Gwamnatin Najeriya ta bayyana cewa ba ta goyon bayan ƙudirin Majalisar Dattawa na gyara dokar yaƙi da ta’addanci da ke neman a rika yanke wa masu...
Fitaccen ɗan jarida kuma mai fashin baki kan al’amuran yau da kullum, Bash M Bash, ya bayyana cewa durƙushewar harkokin masana’antu a Kano, shi ne ke...
Kotun Tarayya da ke Lagos ta ba Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta ƙasa (NDLEA) umarnin tsare jirgin ruwa da fasinjoji 21 ‘yan...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu zai gabatar da daftarin kasafin kuɗin shekarar 2026 gaban zaman haɗin gwiwa na Majalisar Ƙasa a ranar Jumma’a, 19 ga Disamba...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya sha alwashin cewa gwamnatinsa ba za ta ƙara lamunta jinkiri wajen biyan haƙƙoƙin ma’aikatan gwamnati ba, yana mai...