Fadar Shugaban Ƙasa ta Najeriya ta yi watsi da zargin da wasu ’yan siyasar adawa ke yi na cewa gwamnati na amfani da hukumar EFCC wajen...
Alhaji Aliko Dangote ya sanar da cewa kamfanin MRS da sauran abokan hulɗar Matatar Dangote za su fara sayar da man fetur a kan N739 kowace...
Shigo da motocin fasinja zuwa Najeriya ya samu gagarumar farfaɗowa a shekarar 2025, inda adadin kuɗin shigo da su ya kai ₦1.01 tiriliyan a watanni tara...
The Director General National Productivity Center Dr. Baffa Babba Dan Agundi extends heartfelt congratulations to Governor Malam Umar A. Namadi, on being awarded an honorary doctorate...
Gwamnatin Tarayya ta haramta karɓa ko matsar da ɗalibai zuwa aji uku na Senior Secondary School (SS3) a dukkan makarantu na gwamnati da masu zaman kansu...
Fitaccen jarumin damben WWE, John Cena, ya sanar da ritayarsa daga fagen damben ƙwararru a ranar Asabar, 14 ga Disamba, 2025, bayan ya sha kaye a...
Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya bayyana cewa ba ya nadamar fito-na-fito da ya yi wajen goyon bayan Shugaba Bola Ahmed Tinubu tun shekarar...
Najeriya ta samu gagarumar nasara a yaki da cutar shan inna (polio) a shekarar 2025, inda aka samu raguwar kashi 39 cikin 100 na masu kamuwa...
The National President of the Nigeria Union of Journalists (NUJ), Comrade Alhassan Yahaya, has commended the NUJ Kano State Council for its innovations, inclusive leadership, and...
A ƙoƙarinsa na inganta hanyoyin zirga-zirga da sauƙaƙa rayuwar al’ummar Karamar Hukumar Rimin Gado, Zababben Shugaban Karamar Hukuma, Hon. Muhammad Sani Salisu Jili, ya kaddamar da...