Mataimakin ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NDC, Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce ba za su janye takararsu a zaɓen 2027 domin goyon bayan ɗan takarar...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yi alƙawarin tattara miliyoyin ƙuri’u domin sake zaɓen Shugaba Bola Ahmed Tinubu a zaɓen 2027. Gwamnan ya bayyana cewa...
Mataimakin Shugaban Nijeriya, Kashim Shettima, ya bayyana kwarin gwiwar cewa Arewa za ta ƙara yawan ƙuri’un da za ta bai wa Shugaba Bola Tinubu a zaɓen...
Kwamishinan ’Yan Sandan Kano, Ibrahim Adamu Bakori, ya ce rundunar za ta samar da ingantaccen tsaro kafin, lokacin da kuma bayan zaɓen 2027. Ya kuma buƙaci...
Wasu ƙungiyoyi masu goyon bayan jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a Jihar Kaduna sun yi Allah-wadai da rushe gidan Hon. Mahmoud Sani Sha’aban Dan Buram Zazzau,...
Shugabannin jam’iyyar APC ne za su wakilci Shugaba Bola Tinubu a jihohi sama da 20 yayin gangamin yaƙin neman zaɓen 2027, wanda za a fara a...
From, Sani Gazas Chinade Damaturu Governor Mai Mala Buni of Yobe State, has swearing-in two new Commissioners, a Permanent Secretary, and 17 newly elected local government...
Gwamnatin Jihar Zamfara ta amince da shirin sayen hannayen jari ga mutum 36,176 daga cikin al’ummar jihar a Kamfanin Dangote, domin ƙarfafa shigarsu harkokin zuba jari...
Mahukuntan Kwalejin Nazarin Addinin Musulunci da Koyon Shari’a ta Aminu Kano (AKCILS) sun musanta jita-jitar da ke yawo a kafafen sada zumunta cewa suna hana ɗalibai...
Shugaban Ukraine, Volodymyr Zelensky, ya ce yana jin Amurka ta ci amanar ƙasarsa, bayan da Shugaba Donald Trump ya janye takunkumin da aka kakaba wa man...