Fadar shugaban Kasar nan, ta musanta wasu rahotonnin da ke zargin cewa an hana mataimakin shugaban ƙasar, Kashim Shettima shiga fadar shugaban ƙasar ta Villa. A...
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya bayyana cewa babu wanda ya hana shi shiga fadar Ado Rock inda ya bayyana labarin a matsayin mummunan rahotannin da...
Gwamnatin tarayya tare da hadin gwiwar gwamnatin jihar Katsina suka kaddamar da shirin rage mace-macen mata masu juna biyu (MAMII) a matsayin dabarun rage mace-macen mata...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA, ta ce jami’anta uku na kwance a asibiti sakamakon harbin bindiga da aka yi musu a...
Wasu Fursunoni fiye da 100 sun tsere daga wani gidan yari a Chadi a yayin musayar wuta, lamarin da ya yi sanadin mutuwar mutum uku da...
Jam’iyyar APC reshen jihar Kano ta mayar da martani kan rade-radin da ake ta yadawa dangane da ficewar Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, shugaban NNPP zuwa...
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya goyi bayan ayyana dokar ta-ɓaci da shugaban Najeriya Bola Tinubu ya yi a jihar Rivers. Da yake jawabi ga wasu manema...
Wani mutum mai suna Muhammad Ma’aba daga ƙauyen Fujeregi da ke Ƙaramar hukumar Gbako a Jihar Neja, ya mutu a hannun tsohon mijin matar da yake...
An tsinci gawar wani tsoho mai suna Haruna Abdullahi mai shekara 75 daga garin Gumel na Jihar Jigawa a ƙofar babbar kasuwar Kure Ultra Modern Market...
Rundunar ‘yan sandan jihar Ondo ta karyata rahoton da ke cewa wata mota da ke cikin ayarin uwargidan shugaban kasa, Sanata Oluremi Tinubu ce ta yi...