Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa kimanin ’yan Najeriya miliyan 150 ne yanzu ke samun isasshiyar wutar lantarki, yayin da miliyan 80 ke da ƙarancin wutar lantarki....
Wasu ’yan ta’addan da ake zargin suna da alaƙa da ƙungiyar Boko Haram ɓangaren ISWAP sun tayar da wata na’ura mai fashewa a kan gadar Mandafuma...
Mazauna gundumar Kufana a Ƙaramar Hukumar Kajuru ta Jihar Kaduna sun shiga cikin fargaba sakamakon jerin hare-haren ’yan bindiga da ya yi sanadiyyar sace mutane biyar...
Rundunar ‘yan sandan Kasar nan a ranar Alhamis ta ce za ta hukunta jami’anta da aka kama a wani faifan bidiyo da ya nuna suna karbar...
Gwamnatin jihar Kano ta kaddamar da wani gagarumin aiki magance matsalar sayar da abinci s gefen titina, domin kawo karshen koke-koken da al’umma ke yi akai....
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya kaddamar da kwamitin gudanar da kidayar jama’a da gidaje na kasa da za a gudanar nan gaba. Ana sa ran...
By Ismai’l Yusuf Makwarari The Chairman of the National Hajj Commission of Nigeria (NAHCON) Sheikh Abdullahi Sale, has vowed that the 2025 Hajj pilgrimage will mark...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta tsayar da matsaya dangane da tufafin da jami’an tsaro mata ke sakawa a fadin jihar. A cikin wata sanarwa da aka fitar,...
Hukumar EFCC mai yaƙi da masu yi wa tattalin arzikin Nijeriya ta’annati, ta gaza tabbatar da zargin wulaƙanta takardar Naira da take yi wa fitacciyar ’yar...
Wata Kotu ta yanke wa wani matashi hukuncin ɗaurin shekara biyu a gidan yari kan laifin yunƙurin soka wa mahaifinsa makami a unguwar Fagge da ke...