Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar, ya bayyana rashin jin daɗinsa dangane da kashe matafiya ’yan Arewa da aka yi a Jihar Edo. Saboda...
Gwamnan Kano ya karɓi baƙuncin takwaransa na Edo, Monday Okpebholo wanda ya ziyarci jihar domin jajanta wa gwamnati da al’ummar dangane da kashe mafarautan da...
Saɓanin shekarun baya, lokacin da matan gida kan shafe tsawon wunin jajibere da daren sallah, suna haƙilon shirya tuwon sallah, a zamanin yau, kuna iya...
Har yanzu dai kisan wasu matafiya ’yan Arewa da aka yi a garin Uromi da ke Ƙaramar Hukumar Arewa maso Gabashin Esan na ci gaba...
Masarautar Zazzau ta sanar da soke Hawan Bariki a wannan sallar ta bana ɗaya daga cikin haye-hayen shagulgulan Sallah na al’ada da masarautar ke gudanarwa...
Rundunar ’Yan Sandan jihar Kano, ta kama wani matashi bisa zargin kashe jami’in tsaron sa-kai a filin Idi yayin hawan sallah ƙarama. A cewar sanarwar da...
…. Assured them of more support from the government if they shun violence. The Kano state government has expressed willingness to change the living standards of...
Rundunar sojin Nijar ta sanar da janyewarta daga rundunar da ke yaki da masu da’awar jihadi a yankin tafkin Chadi, rundunar MNJTF a ranar Asabar...
Rahotanni sun ce, wani ɗan kasar China ya kama matarsa tana cin amanarsa da wani ubangidanta a wurin aiki ta hanyar amfani da wata na’urar ɗaukar...
Shahararren ɗan siyasa kuma tsohon ɗan takara mataimakin gwamnan jahar Kano a jam’iyyar APC Alhaji Murtala ya sule Garo ya taya daukacin al’ummar Musulmi murna bikin...