Shugaban kungiyar gwamnonin arewa kuma gwamnan jihar Gombe, Muhammad Inuwa Yahaya, yayi Alla-wadai da harin baya bayan nan da aka kai kauyen Mafa a karamar hukumar...
Rundunar Yan Sandan jihar Kano sashin kwantar da tarzoma, za su gudanar da atisayen Harbin Bindiga, a ranar Alhamis 5 ga watan Satumba da juma’a 6...
A cikin wata sanarwa da jam’iyyar ta rabawa manema labarai a yau Laraba 04 ga Satumba, 2024. Ta tabbatar da rasuwar Ibrahim Milgoma bayan ya sha...
Shugabancin Ƙungiyar Ƙwadago ta Najeriya (NLC), ya zargi Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu da yaudararsu, ta hanyar karya alƙawarin da suka yi tare da ƙara farashin...
Wata kotun majistare da ke Gyadi-Gyadi a Jihar Kano, ta bayar da belin wani ɗan jarida a jihar, Wanda ake zargi da wallafa wasu faifan bidiyo...
A wata sanarwa da kamfanin ya aike wa manema labarai game da ƙarin kudin, kamfanin ya ce daga yau Talata 3 ga watan Satumban 2024, kamfanin...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, ta cafke mutane 92 da ake zarginsu da aikata laifuka mabambanta a cikin makonni uku da suka gabata. Mai magana da...
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu, ya amince da ƙarawa Babban Sufeton ‘yan sandan Najeriya Kayode Egbetokun, wa’adin Shekara uku ma’ana zuwa 2027. Jaridar Daily Trust ta...
Matatar Mai ta Ɗangote da ke Legas ta fara fitar da tataccen man fetur a karon farko a ranar Talata. Shugaban Rukunin Kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko...
The Joint Admissions and Matriculation Board noted that 21 candidates with fake IJMB results were recommended for 2023 admissions by various institutions. JAMB, in a policy...