Babban Bankin Najeriya (CBN), ya fitar da wasu hanyoyi domin bai wa ‘yan ƙasa damar kai rahoton masu sana’ar POS da ke cajin fitar hankali idan...
Sakamakon yadda ƴan Najeriya suka shiga tasku na ƙarancin Kudi da matsalar man Fetur, hukumar Shirya Jarrabawar Shiga Makarantun gaba da Sakandire a Najeriya (JAMB) ta...
Gamayyar ƙungiyoyin cigaban matasan arewacin Najeriya ta gudanar da taron ƙaddamar da kundin bukatun arewacin Najeriya ga yan takara daga kowanne mataki, tare da ƙaddamar da...
Zauren Bada Shawarwari na jam’iyyun Siyasa na kasa rashen jihar Kano ya ce ko dai a Dena Kashe Mutane a lokacin da jam’iyun Siyasa ke gudanar...
Ɗan takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar APC mai mulki, Bola Ahmed Tinubu ya nuna alhini da baƙin cikin kisan da a ka yi wa wasu mabiya...
Wani mutum ya yanke jiki ya faɗi yayin da yake tsaka da bin layin cirar kudi a wani banki a Karamar Hukumar Ika ta Kudu a...
Wata babbar kotu a jihar Kano ta ba da umarnin a kamo mata shugaban jam’iyyar APC na jihar Abdullahi Abbas. Jaridar Sahelian Times ta ruwaito cewa,...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyar PDP Atiku Abubkar ya shirya kawo ziyara jihar Kano a ranar 9 ga watan nan da muke ciki na Fabarairu....
A wasan karshe da aka fafata a Gasar Zumunta Cup da ake bugawa a Karamar Hukumar Kumbotso. Kungiyar Kwallon Kafa ta Gidan gyaran Halin ta kasa...
Wasu mabarata a babbar hanyar Kano da ke jihar Kaduna sun yi watsi da wata tsohuwar takardar kudin naira 1,000 da wani matashi ya ba...