Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isa Dan wasan gaba na Liverpool Mohamed Salah ya kafa tarihin shiga sahun wadanda suka yi nasarar zura kwallaye 3 a...
Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isa A Yau Laraba Barcelona za ta karbi bakuncin Inter Milan a wasa na hudu a cikin rukuni na uku a Champions...
Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isa Dan wasan gaban Faransa Kylian Mbappe da alama alakarsa da Paris Saint-Germain ta fara tabarbarewa yayin da dan wasan ke son...
Kungiyar tsoffin dalibai kwalejojin kimiyya ta jihar Kano da Jigawa ta jaddada aniyarta na ci gaba da tallafawa ci gaban su. Tsohon shugaban kungiyar KASSOSA Alhaji...
Dan Takarar Shugabancin kasa na jam’iyyar PDP, kuma tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya yi alkawarin sauya mugun halin da jam’iyyar APC ta sanya jama’a...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta tabbatar da mutuwar wani matashi mai Suna Ibrahim Khalil dabke unguwar Kofar mazugal cikin karamar hukumar Dala a birnin Kano....
Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isa Kocin Real Madrid Carlo Ancelotti yana sa ran mai tsaron gidan kungiyar Thibaut Courtois zai dawo daga jinyar raunin da...
Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isa Lionel Messi baya cikin tawagar ‘yan wasan Paris St-Germain da za su kara da Benfica a gasar cin kofin zakarun Turai...
Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isa Cristiano Ronaldo ya ci kwallo na 700 a tarihin kungiyoyin da ya buga wa tamaula, bayan da Manchester United ta doke...
Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isa Rahotanni na nuni da cewa dan wasan gaba na Manchester City Erling Haaland ya na daukar albashi da ya kai fam...